-
@ da #
Read more: @ da #Ana amfanin @ (at sign) a social media wajen sauƙaƙa ‘mentioning’ na mutum a cikin ‘posting’ ko ƙasan ‘comment’. @ – AT SIGN Misali, wani lokaci zaka so ka yi mentioning na (wani) mutum, amma in baya cikin ‘friendlist’ naka, sai ya ƙi fitowa. Wani ma yana cikin ‘friendlist’ naka ɗin, amma ko ka so…
-

Whatsapp Group
Read more: Whatsapp GroupWhatsapp Group Kalmar ‘group’ na nufin ‘rukuni’ a Hausa, ko ‘مجموعة’ (majmu’a) a Larabce. Whatsapp Group wata dama ce da Meta/Whatsapp suka bada ta haɗa mutane waje guda, don wata mu’amala ko yaɗa wata manufa da suke kai guda ɗaya. Mutane daban-daban suna (iya) buɗe Whatsapp Group, family, classmates, ‘yan ƙungiya, shugabanni, malamai, ɗaliban ilimi,…
-

GBWhatsapp
Read more: GBWhatsappMutane da yawa suna amfani da GBWhatsapp ne, saboda yana wasu tsaruka (features) da ‘Whatsapp’ na asali ba shi da su, kamar: Adana (saving) na hoto, bidiyo 💾 daga status, ko kuma Kwafin rubutu daga ‘status(es)’ na mutane kai tsaye 📄, ko Ɓoye alamar karantawa ko karɓar saƙo (receipt) ☑️, ko Yana nuna alamar in…