-
๐ฉ๐๐๐๐ข ๐๐จ๐ง๐ข-๐ฃ๐๐๐ฌ
Read more: ๐ฉ๐๐๐๐ข ๐๐จ๐ง๐ข-๐ฃ๐๐๐ฌKwana biyun nan, akwai videoโ๐๐ฎ๐ป ๐ณ๐ฎ๐๐ต๐ถ๐ป ๐ฑ๐ฎ๐ท๐ถ suke azabtar da wa ษanda suka yi garkuwa da su, abin tausayi, abin tashin hankali. ๐๐๐ก ๐๐๐ก๐ ๐๐ ๐๐จ๐ ๐ ๐๐ ๐ก๐ ๐ฆ๐ข๐ก ๐ก๐ ๐๐๐ก๐! Kar ma hankalina ya tashi, saboda (tun can) na dakatar da โ๐๐ถ๐ฑ๐ฒ๐ผ ๐ฎ๐๐๐ผ-๐ฝ๐น๐ฎ๐โ. ๐ฉ๐ถ๐ฑ๐ฒ๐ผ ๐ฎ๐๐๐ผ-๐ฝ๐น๐ฎ๐ shi ne lokacin da kake ‘๐๐ฐ๐ฟ๐ผ๐น๐น๐ถ๐ป๐ด’ a ๐๐ฎ๐ฐ๐ฒ๐ฏ๐ผ๐ผ๐ธ ๐๐ถ๐บ๐ฒ๐น๐ถ๐ป๐ฒ,…
-
Social Media Identity
Read more: Social Media IdentityIn da mun sun san posting da muke a media, har na BARKWANCI zai bibiyi rayuwarmu ta zahiri ko a gaba wajen neman aure ko aiki, da ba mu maida hankali kan shiririta ba. Duk abin da muke, muna bayyanawa duniya kanmu ne (self-presentation). A wasu wuraren, har profile na social media ake bibiya na…
-
Talla a Status
Read more: Talla a StatusManufar talla a koโina, ita ce, ta sadu ga mutane (da yawa). Shi ya sa ko a ‘Facebook Boost’ farashin tallar yana bambata da adadin ‘audience’ da Facebook zai sada tallar gare su, Misali: โข Mutane 489 – 1.4k = โฆ3149.21 neโข Mutane 1k – 2.9k = โฆ6450.00 neโข Mutane 8.3 – 24.1k = โฆ50k…
-
Tecno Phantom X
Read more: Tecno Phantom XWannan wayar TECNO ce, Phantom Xโข RAM: 8GBโข Storage: 256GBโข Camera: 50MP (wide), 13MP (telephoto), 8MP (ultrawide) 48MP (selfie camera)โข Battery: Li-Po 4700 mAh โข Price: โฆ235k+ Yanzu idan kana da wannan, mai iPhone X (โฆ150 – โฆ230), ko iPhone 7+ (โฆ135k) ko Samsung Note 10 ko A53 (โฆ200k+) zai na ma gani-ganin wayarka TECNO…
-
iPhone 14
Read more: iPhone 14iPhone14 na dab da shigowa kasuwa, kuma da alama kuษinta zai yi sauฦi sosai, ana PREDICTION, za ta fara daga $1199, akwai 14, 14 Pro, 14 Pro Max da 14 Max.Matsalar, ba ka siya ba, wata shekarar ka zama tarihi, iphone 15 ce zata fito, ita kuma ta hannunka (14) darajarta ta karye. Idan kana da…
-
Sharrin Social Media
Read more: Sharrin Social MediaSocial media ta zo da alkhairai masu yawa, amma ta wata fuskar kuma, akwai sharri, shi ma mai yawa. Daga cikin illolin ‘social media’ akwai yaษuwar alfasha. Kallon ‘bat*a’ (po*n) a media ya shafi mutane da dama (har mutanen kirki), sai dai wanda Allah ya tseratar [Yusuf, aya ta 53]. Shawarar da zan bawa ma’aboci…
-
Blogger
Read more: BloggerBlogger shi ne mutumin da yake rubuce-rubuce a kan alโamuran yau da kullum da suka shafi rayuwa a shafukan yanar gizo. Za ka iya zama cikekken โbloggerโ idan ka mallaki website, ko blogsite a Google Blogspot da WordPress da sauransu, ta manhajojinsu ko kuma shafukansu. โข GOOGLE BLOSPOT Wesbsite: blogspot.com Android App: bit.ly/3IPObaQ iSO (Apple):…
-
KANA MAMAKIN ANA SAMUN WASU MARASA KUNYA A TIKTOK KO?
Read more: KANA MAMAKIN ANA SAMUN WASU MARASA KUNYA A TIKTOK KO?Kana mamakin ana samun wasu marasa kunya a Tiktok ko? Wataฦila in ka shiga TIKTOK ka tarar da wasu mata na zage-zagen junansu, tonan asiri, habaici da sauransu… Idan ka ji wata tana zagin waccar, za ka so ka ji me ya haษa su. Sai ka je ka buษe bidiyon abokiyar faษan nata (ka buษe…
-
Neman Kuษi da Social Media
Read more: Neman Kuษi da Social MediaAkwai hanyoyin neman kuษi a social media da yawa da za mu iya cin moriyada wayoyin hannunmu, wasu rubutu, wasu sauti (audio), wasu hoto mai motsi (video), wasu hotuna da zane-zane (pictures and arts), wasu kuma faษaษa kasuwancinsu wajen tallata kayan da suke siyarwa. Dukkan waษannan โcontentsโ ana wallafa su a wasu social platforms (Facebook, …
-
File Attachment a Facebook Messenger
Read more: File Attachment a Facebook MessengerKamar a #Gmail, ana iya ‘๐ณ๐ถ๐น๐ฒ ๐ฎ๐๐๐ฎ๐ฐ๐ต๐บ๐ฒ๐ป๐’ ta ๐๐ฎ๐ฐ๐ฒ๐ฏ๐ผ๐ผ๐ธ ๐ ๐ฒ๐๐๐ฒ๐ป๐ด๐ฒ๐ฟ, amma sai ta ๐๐๐ฆ๐๐ง๐ข๐ฃ (ma’ana ta ๐ฐ๐ผ๐บ๐ฝ๐๐๐ฒ๐ฟ). 1. Ka buษe ‘๐ ๐ฒ๐๐๐ฒ๐ป๐ด๐ฒ๐ฟ’ daga browser a ๐๐ข๐ ๐ฃ๐จ๐ง๐๐ฅ. 2. Ka buษe ‘๐ถ๐ป๐ฏ๐ผ๐ ’ na wanda kake son turawa saฦo. 3. Ka duba can ฦasa, zaka ga wani “๐๐๐๐๐๐ฅ๐ฌ ๐๐๐ข๐ก” ๐ผ, idan ka kai ‘๐ฐ๐๐ฟ๐๐ผ๐ฟ’ kai, zaka ga ya baka…