-
Elite vs. Influencer
Read more: Elite vs. InfluencerA nazarce, ba wata kalma ELITE a social media, sai dai INFLUENCER. ——————————* Shiga 👉👉 https://bit.ly/ElitedaInfluencer domin karanta cikakken rubutu game da SOCIAL MEDIA INFLUENCER—————————— Influencer shi ne mutum mai tarin mabiya a social media (followers), influencer ya karkasu zuwa yawan followers: mega (1m+), macro (40k – 1m), micro (1k – 40k), nano (mai followers kasa da…
-
Taimakawa Maɓarnaci a Media
Read more: Taimakawa Maɓarnaci a MediaDon Allah mu fahimta ⚠️Idan mutum 1 yana taɓara, ka kawo sunansa ‘media’, promotion ɗinsa kake (ka sani, ko ba ka sani ba), ba nasiha kake masa ba, don ba ma lalle saƙonka ya isa gare shi ba. Idan yana da media handle, misali, Reels, Tiktok ko Youtube, a lokacin ‘followers/subscribers’ da watching time nasa…
-
Rangwame
Read more: Rangwame#Rangwame Tabbas! An ce Gwamnatin Nijeriya za ta ƙara kuɗin data da kuɗin ƙiran waya (bit.ly/3p3lWMv). Yanzu abin da ya kamace mu shi ne neman hanyoyin samawa kanmu sauƙi da rangwame, tunda amfani da data da kuma ƙiran waya suna daga cikin ‘necessities’ na tafikar da rayuwar yau da kullum, musamma a kasuwancinmu. Ban san…
-
Ka Bawa Gmail Tsaro
Read more: Ka Bawa Gmail Tsaro𝗚𝗺𝗮𝗶𝗹 a 𝘄𝗮𝘆𝗮𝗿 𝗔𝗻𝗱𝗿𝗼𝗶𝗱 tamkar wata ƙofa ce ta shiga kowacce kafa da kake amfani da ita haɗe da Gmail naka. Na sha gargaɗar mu kan, mu kiyayi bawa mutane Gmail ɗinmu barkatai, komai kusancinmu da su.Idan mutum na iya shiga (𝗹𝗼𝗴𝗶𝗻) na Gmail naka, tamkar ka ba shi mukulli buɗe mu’amalarka da kafar sadarwa…
-
Cin Amana Ne!
Read more: Cin Amana Ne!• Cin amana ne! Idan kana WAYA ko ZAUNE da wani ka naɗi muryarsa (recording) ba tare da saninsa ko amincewarsa ba, har ka iya yaɗawa (sharing) ga wasu. • Cin amana ne! Ka buɗe muryar mutum ‘handsfree/loudspeaker’ ba tare da sanin abokin yin wayarka ba, a cikin jama’a. • Cin amana ne! Yin SCREENSHOT…
-
eSIM
Read more: eSIMSIM Card (Subscriber Identity/Identification Module) ma’ana, katin shedar abokan hulɗa ne na gidan waya da ake rabawa mutane lambobin sadarwa (GSM Number) ta ɗaiɗaiku (individual), domin ƙiran waya, ko tura saƙo, ko amfani da data. An fara yin SIM Card na farko a 1991, girmansa kamar ATM Card, sai Mini/Regular-SIM (1996), sai Micro-SIM (2003), sai…
-
Whatsapp Group
Read more: Whatsapp GroupKalmar ‘group’ na nufin ‘rukuni’ a Hausa, ko ‘مجموعة’ (majmu’a) a Larabce. Whatsapp Group wata dama ce da Meta/Whatsapp suka bada ta haɗa mutane waje guda, don wata mu’amala ko yaɗa wata manufa da suke kai guda ɗaya. Mutane daban-daban suna (iya) buɗe Whatsapp Group, family, classmates, ‘yan ƙungiya, shugabanni, malamai, ɗaliban ilimi, ‘yan kasuwa……
-
Tasirin Media
Read more: Tasirin MediaHar yanzu muna raina MEDIA ko? Muna ɗaukar media a iya wurin a yi nishaɗi, a yi raha a yi chatting, a tallata kaya… kawai!To: MEDIA MAKAMI CE!MEDIA NA’URAR JUYA TUNANI CE! Ba mu san cewa media komai da komai ba ce, yanzu ga shi yaƙi yana cimmu, ana haɗa mu gaba da faɗa tsakaninmu……
-
GBWHATSAPP
Read more: GBWHATSAPPMutane da yawa suna amfani da GBWhatsapp ne, saboda yana wasu tsaruka (features) da ‘Whatsapp’ na asali ba shi da su, kamar: 1. Adana (saving) na hoto, bidiyo 💾 daga status, ko kuma2. Kwafin rubutu daga ‘status(es)’ na mutane kai tsaye 📄, ko3. Ɓoye alamar karantawa ko karɓar saƙo (receipt) ☑️, ko4. Yana nuna alamar…
-
Google Search
Read more: Google SearchKusan kowa ya san amfanin 𝗚𝗼𝗼𝗴𝗹𝗲 (shi ne 𝗕𝗜𝗡𝗖𝗜𝗞𝗘), amma ba kowa ya san ya ake amfani da shi ba (sosai). Abin mamaki ne ga wanda yake riƙe da ‘𝘀𝗺𝗮𝗿𝘁𝗽𝗵𝗼𝗻𝗲’ (𝗶𝗣𝗵𝗼𝗻𝗲/𝗔𝗻𝗱𝗿𝗼𝗶𝗱) amma yana wata ƙaramar tambaya (kan yadda zai wani abu (𝗵𝗼𝘄 𝘁𝗼?), ko 𝗻𝗲𝗺𝗮𝗻 𝘁𝗮𝗿𝗶𝗵𝗶, ko 𝗹𝗶𝘁𝘁𝗮𝗳𝗶, ko 𝘄𝗮𝗻𝗶 𝗯𝗮𝘆𝗮𝗻𝗶…) da zai iya samu…