
Littafin Ƙabli da Ba’adi
• Rubutawa: Aliyu M. Ahmad
Sauƙe a PDF format ta 👉 DOWNLOAD
•👉 Telegram
• Blogs:
• Nauyi (Size): 704 kilobytes
• Shafuka (pages): 24 pages (main contents 16 pages)
ABUBUWAN DA YA KUNSA
1. Sujjadar Rafkanuwa
2. Nau’o’i sujjadar rafkanuwa
3. Dalilan sujjadar rafkanuwa
4. Siffofin sujjadar rafkanuwa
5. Rafkanuwar da ake yi wa sujjadar ƙabli
6. Rafkanuwar da ake yi wa sujjadar ba’adi
7. Rafkanuwar da ba a yi wa sujjadar rafkanuwa
8. Rafkanuwar da ke vata raka’a a cikin sallah
9. Rafkanuwar da ke vata sallah baki ɗaya
10. Rafkanuwa cikin sallah tare da liman (jam’in sallah)
11. Shakka cikin sallah
12. Rafkanuwa a sallar nafila
13. Sauran mas’alolin rafkanuwa a cikin sallah
Allah Ya amfana 🙏
#AliyusLibrary
#AliyuMAhmad
#Littafi
