-
Littafin Ƙabli da Ba’adi
Read more: Littafin Ƙabli da Ba’adiLittafin Ƙabli da Ba’adi • Rubutawa: Aliyu M. Ahmad Sauƙe a PDF format ta 👉 DOWNLOAD •👉 Telegram •👉 Whatsapp • Blogs: aliyumahmad.blogspot.com aliyumahmad.art.blog • Nauyi (Size): 704 kilobytes • Shafuka (pages): 24 pages (main contents 16 pages) ABUBUWAN DA YA KUNSA 1. Sujjadar Rafkanuwa 2. Nau’o’i sujjadar rafkanuwa 3. Dalilan sujjadar rafkanuwa 4. Siffofin sujjadar rafkanuwa 5. Rafkanuwar…
-
Kai Ne A Media, Kai Ne A Zahiri
Read more: Kai Ne A Media, Kai Ne A ZahiriKai! Kada ka yaudari kanka, kana shaƙiyanci, ƙirƙirar labaran ƙarya, batsa da sunan barkwanci ko raha a ‘media’, ka ce ai a zahiri ba haka kake ba. Da ƙarya da batsar zahiri da ta media, duk ɗaya ce.Social media is a channel of self-expression. Akwai ‘personality theories’ da yawa da ake (iya) karanta mutum. Misali,…
-
Kowa Ya Tsaya Matsayinsa a Ilimi
Read more: Kowa Ya Tsaya Matsayinsa a IlimiDa za mu bi ƙa’idar nan ta faɗin Allah (SWT) a cikin Alqur’ani Mai girma da mun huta “ولا تقف ما ليس لك به علم” (Al-Isra, aya ta 36). Kowa ya tsaya matsayinsa a ilimi, ya labarta iya abin da ya sani…1. Kar ka yi maganar ilimi a kan abin da baka da ilimi, bai…
-
Sauraron Waƙoƙin Larabawa
Read more: Sauraron Waƙoƙin LarabawaDa waƙoƙin Nancy Ajram, Ayed, Asalah, Elissa, Lamjarred… da ta su M. Inuwa, M. Sharif, Ali Jita, Salim Smart duk ɗaya ne, duk waƙoƙin soyayya suke, Hausa da Larabci.Haka nan da Maher Zain, Sami Yusuf, Kurtis… da Shehu Mai Tajul Izzi, Ambato, Bashir Ɗan Musa.. duk begen Annabi ﷺ suke, bambanci kurum yare ne, Hausa…
-
Wayoyin Da Suke Iya Karbar eSIM
Read more: Wayoyin Da Suke Iya Karbar eSIMGa masu tambayar ‘devices’ da suke ɗaukar eSIM (A YAU) ga sunan cikin jeri. Idan ta hannunka tana cikin jeri, kuma kana da layin MTN ko 9Mobile, za a iya zuwa ‘service centre’ na MTN/9Mobile su upgrading ma SIM Card zuwa eSIM.Abin mamaki! Kamfanin VIVO suna da waya mai eSIM, amma babu a TECNO da…
-
Bincike Cikin Waya
Read more: Bincike Cikin WayaIdan kuna buƙatar kwanciyar hankali da zama mai ɗorewa tsakaninku da abokan zamanku, ku guji bincike cikin wayoyin junanku, saurayi da budurwa ko mata da miji. IN DAI DA SO, TO DA YARDA! Matuƙar za ka yi soyayya ko zaman aure da mutum, dole akwai aminci da yarda. Domin da zarar zargi ya fara gilmawa…
-
BA NI DA LOKACIN KARATU
Read more: BA NI DA LOKACIN KARATUTAMBAYA: Don Allah ba ni shawara, ina son karance-karancen littafi, amma yanayin sana’ata baya barina. AMSA: In dai har aikinka baya hana ka buɗe Facebook, ka yi posting da comments ko kuma buɗe Whatsapp, ka ɗora status ka yi chats, TO KWA KANA DA LOKACIN KARATU. Abin lura, idan har zaka iya zama, ka ɓata…
-
iPhone 14
Read more: iPhone 14#iPhone14 na dab da shigowa kasuwa, kuma da alama kuɗinta zai yi sauƙi sosai, ana PREDICTION, zata fara daga $1199, akwai 14, 14 Pro, 14 Pro Max da 14 Max. Matsalar, ba ka siya ba, wata shekarar ka zama tarihi, iphone 15 ce zata fito, ita kuma ta hannunka (14) darajarta ta karye. Idan kana…
-
Sharrin Social Media
Read more: Sharrin Social MediaSocial media ta zo da alkhairai masu yawa, amma ta wata fuskar kuma, akwai sharri, shi ma mai yawa. Daga cikin illolin ‘social media’ akwai yaɗuwar alfasha. Kallon ‘bat*a’ (po*n) a media ya shafi mutane da dama (har mutanen kirki), sai dai wanda Allah ya tseratar [Yusuf, aya ta 53]. Shawarar da zan bawa ma’aboci…
