-
Mace Tagari Ta Yi Tsada
Read more: Mace Tagari Ta Yi TsadaBa a samun mace tagari A YAU, sai da abin siyan gari (kuɗi). Idan baka da kuɗi, kana ji kana gani wanda ba kalarta ba, bai cancanci auranta ba, zai aure ta, saboda yana da kuɗin ɗaukar ɗawainiyyarta. A nazarce! Abu ne mai wuya al’umma ta sausata tsada cikin sha’anin aure. Idan kuwa haka ne,…