-
Dabi’a A Hira
Read more: Dabi’a A HiraA Dabi’a (2) Wardaugh Ronald (2002) cikin ‘Sociolinguistics’ ya kawo nazari kan ɗabi’un mata da maza wajen magana da hirar yau da kullum na Coates (1986): Idan ‘yan uwa nisa’u (mata) na hira a tsakaninsu, yawancin abin da suke tattaunawa, abu ne da ya shafi rayuwar mu’amalarsu ta soyayya ko zaman aure, a karan kansu,…