Category: Littafi Don Gyaran Tunani

  • Littafi domin #GyaranTunani (5)

    RICH DAD POOR DAD • Mawallafa: Robert T. Kiyosaki• Yare: Turanci/Ingilishi (English) da Larabic (Arabic)• Shafuka: 241________________________ TARBIYYA RICH DAD, POOR DAD littafin tarbiyya ne da aka rubuta da salon ‘pro-essay’ (rubutu da zai nuna ma daidai da rashin daidai) cikin labara-labari. Kiyosaki ya yi amfani da kwarewa ta rubutu wajen zuba hikima ta yadda…

    Read more: Littafi domin #GyaranTunani (5)
  • Shawara Ga Daliban Jami’a

    Daga 14th February, 2022 zuwa yau (1st August, 2022) kwanaki 168 ne. Don Allah kwanaki 168 ba su ishe ka koyon wani skills ko kafa wata sana’a ba? Ko sauƙe wani littafin addini a majalisi? Idan kana jiran a koma makaranta ne, za ka kashe mafarkinka da yawa, shekaru kuma ƙaruwa suke. Wa ya san…

    Read more: Shawara Ga Daliban Jami’a
  • Littafi domin #GyaranTunani (4)

    THE POWER OF FOCUS: HOW TO HIT YOUR BUSINESS, PERSONAL AND FINANCIAL TARGETS WITH ABSOLUTE CONFIDENCE AND CERTAINTY • Mawallafa: Jack Canfield, Mark Hansen & Les Hewitt• Yare: Turanci/Ingilishi (English)• Shafuka: 361________________________ MAIDA HANKALI (FOCUS) Duk abin da ka a gaba matuƙar za ka maida hankali kuma ka bi matakan yi/samu, haƙiƙa za ka za…

    Read more: Littafi domin #GyaranTunani (4)
  • Littafi Momin #GyaranTunani (3)

    STOP PROCRASTINATING: A SIMPLE GUIDE TO HACKING LAZINESS, BUILDING SELF DISCIPLINE, AND OVERCOMING PROCRASTINATION • Mawallafi: Nils Salzgeber• Yare: Turanci/Ingilishi (English)• Shafuka: 116________________________ #Jinkirtawa! Rayuwar yau, ta fi ta baya sauki, amma mutanen yau, sun fi na da lalaci da jinkirta aiyukan gabansu masu muhimmanci. A misali, mutanen yau mun sami sauki da wayar hannunmu,…

    Read more: Littafi Momin #GyaranTunani (3)
  • Littafi Domin #GyaranTunani (2)

    OUT OF YOUR COMFORT ZONE: BREAKING BOUNDARIES FOR A LIFE BEYOND LIMITS • Mawallafi: Dr. Emma Mardlin• Yare: Turanci/Ingilishi (English)• Shafuka: 158________________________ Musamma mu matasa! A kullum muna tashi da tunanin yin wani abu da zai gina rayuwarmu… mu ƙulla wancan, mu saƙa wannan… amma sai mu kasa, saboda rashin jagora, ko tsoro, ko ƙaranci…

    Read more: Littafi Domin #GyaranTunani (2)
  • Littafi domin #GyaranTunani (1)

    WHY “A” STUDENTS WORK FOR “C” STUDENTS, AND B GRADE STUDENTS WORK FOR GOVERNMENT (ME YA SA ZOMO KE BAUTAWA KUNKURU…?) • Mawallafi: Robert Y. Kiyosaki • Yare: Turanci/Ingilishi (English) • Shafuka: 246 Za ku iya sauke shi (PDF) ta wannan link dake kasa 👇 Download • Nauyi (size): 3.6MB Allah Ya amfana. ✍️ Aliyu…

    Read more: Littafi domin #GyaranTunani (1)

Design a site like this with WordPress.com
Get started