-
FARFESU
Read more: FARFESU• Kalmar FARFESU, asali daga ‘Pepper Soup’ (kalmar Turanci) aka aro ta. FARFE = Pepper SU = Soup A Hausance, Farfesu (Peppersoup), ana ƙiransa da DABGE ko DAGE-DAGE. • Kalmar BIREDI kam, kai tsaye daga Turanci aka aro ta. A Hausance, BREAD, ana ƙiransa da MUMMUKI (bugun ƙato). Loanwords, shi ne aron wata kalma, daga…