-
Azumin Tasu’a da Ashura
Read more: Azumin Tasu’a da Ashura1. Azumin Ashura, ɗaya ne daga cikin azumin nafila (ba farilla ba) da Annabi ﷺ Ya kwaɗaitar da yin sa, cikin hadisi Yana cewa: “Azumi mafi falala a wajen Allah bayan na Ramadhan shi ne azumi a cikin watan Allah, wato Al-Muharram.” (Muslim, 1163). 2. Wannan azumin na Ashura ya samo asali tun a lokacin…
-
Istighfari
Read more: IstighfariNa sha gwada wannan laƙanin a lokuta da dama, kuma Alhamdulillah, yana min aiki sosai. A duk lokacin da ka shiga cikin damuwa, ka ruɗe, al’amuran duniya sun harɗe ma, ka rasa mafita…kawai ka yawaita ISTIGFARI. • Astaghfirullah• Astaghfirullah wa atubu ilaih• Astaghfirullah hal ‘azimal lazi laa ilaha illa huwal hayyul ƙayyum wa atubu ilaih…
-
Kabli da Ba’adi Daga Cikin Littafin Ahlari
Read more: Kabli da Ba’adi Daga Cikin Littafin AhlariSujjadar mantuwa/rafkanuwa (sahwu) a cikin sallah sunnah ce. Saboda hadisin Ibn Mas’ud رضي الله عنه Manzon Allah ﷺ Ya ce: “إذا نسي أحدكم فليسجد سجدتين” Ma’ana “idan ɗayanku ya yi rafkanuwa a sallah, ya yi sujjadu guda biyu” (Muslim, 402). • A cikin hadisin Dhul-Yadaini, Annabi ﷺ Ya yi sallah tare da sahabbai رضوان الله…
-
Littafin Ahlari
Read more: Littafin AhlariLittafin Ahlari, ko Matn Alkhdari (كتاب متن الأخضري في العبادات على مذهب الإمام مالك), Imam Abu Yazid Abdurrahman bin Muhammad Al-Akhdary (918AH – 983AH) ne ya rubuta shi. Littafi ne sananne a fiqhun Malikiyya da yake bayani kan ibada. Kuma shi ne littafi a matakin farko ga almajiran Fiqhun Malikiyya, kafin karatun Fiqhul Muqaran, Usulul…
-
Ba’a Magana a Lokacin da Liman ke Huduba
Read more: Ba’a Magana a Lokacin da Liman ke HudubaIdan liman yana huɗuba, BA A MAGANA. Wannan karatu ne da ya kamata a ce, an jima da wucewa, amma har yanzu da sauran gyara; musamma a tsakanin matasa. Zaka sha mamakin ganin dandazon matasa, su zo masallacin Juma’a a MAKARE (LATE), kuma su kafa dabar hirar, alhalin limamin Juma’a na huɗuba. An ruwaita daga…
-

AZUMIN ASHURA
Read more: AZUMIN ASHURAAzumin Ashura, ɗaya ne daga cikin azumin nafila (ba farilla ba) da Annabi ﷺ Ya kwaɗaitar da yin sa, cikin hadisi Yana cewa: “Azumi mafi falala a wajen Allah bayan na Ramadhan shi ne azumi a cikin watan Allah, wato Al-Muharram.” (Muslim, 1163). Wannan azumin na Ashura ya samo asali tun a lokacin da Annabi…