-
Amfanin Karatu
Read more: Amfanin KaratuRead, read..!Kada waɗannan kalmomi su sa ka ji kamar kai ba mutum ba ne, saboda mutane na yawan ɗorawa a media, karatu, karatu… ana ta bada labarin littafai, kai kuma harkokin rayuwa sun ma yawa, ba ka samun damar taɓa takarda. Kar kalmomin bibliophile, bookworm, reader, booklover… ka ji su kamar wasu mutane ne na…
-
Littafi domin #GyaranTunani (5)
Read more: Littafi domin #GyaranTunani (5)RICH DAD POOR DAD • Mawallafa: Robert T. Kiyosaki• Yare: Turanci/Ingilishi (English) da Larabic (Arabic)• Shafuka: 241________________________ TARBIYYA RICH DAD, POOR DAD littafin tarbiyya ne da aka rubuta da salon ‘pro-essay’ (rubutu da zai nuna ma daidai da rashin daidai) cikin labara-labari. Kiyosaki ya yi amfani da kwarewa ta rubutu wajen zuba hikima ta yadda…
-
Nijeriya
Read more: NijeriyaA fiqhun Huquq al Duwaliya, Nijeriya ba Daulah Islamiyyah (Islamic State/دولة إسلامية) ko Daulah Muslimah (Muslim State) ba ce, Secular State ce. Kuma dama can Sharia ta tsara mana yadda za mu yi rayuwa, a kowacce ƙasa muka tsinci kanmu (a matsayin Musulmai), har a ƙasar abokan gaba ( دار الحرب) ko wacce ake sulhu…
-
Littafi domin #GyaranTunani (4)
Read more: Littafi domin #GyaranTunani (4)THE POWER OF FOCUS: HOW TO HIT YOUR BUSINESS, PERSONAL AND FINANCIAL TARGETS WITH ABSOLUTE CONFIDENCE AND CERTAINTY • Mawallafa: Jack Canfield, Mark Hansen & Les Hewitt• Yare: Turanci/Ingilishi (English)• Shafuka: 361________________________ MAIDA HANKALI (FOCUS) Duk abin da ka a gaba matuƙar za ka maida hankali kuma ka bi matakan yi/samu, haƙiƙa za ka za…
-
Kabli da Ba’adi Daga Cikin Littafin Ahlari
Read more: Kabli da Ba’adi Daga Cikin Littafin AhlariSujjadar mantuwa/rafkanuwa (sahwu) a cikin sallah sunnah ce. Saboda hadisin Ibn Mas’ud رضي الله عنه Manzon Allah ﷺ Ya ce: “إذا نسي أحدكم فليسجد سجدتين” Ma’ana “idan ɗayanku ya yi rafkanuwa a sallah, ya yi sujjadu guda biyu” (Muslim, 402). • A cikin hadisin Dhul-Yadaini, Annabi ﷺ Ya yi sallah tare da sahabbai رضوان الله…
-
Littafi Momin #GyaranTunani (3)
Read more: Littafi Momin #GyaranTunani (3)STOP PROCRASTINATING: A SIMPLE GUIDE TO HACKING LAZINESS, BUILDING SELF DISCIPLINE, AND OVERCOMING PROCRASTINATION • Mawallafi: Nils Salzgeber• Yare: Turanci/Ingilishi (English)• Shafuka: 116________________________ #Jinkirtawa! Rayuwar yau, ta fi ta baya sauki, amma mutanen yau, sun fi na da lalaci da jinkirta aiyukan gabansu masu muhimmanci. A misali, mutanen yau mun sami sauki da wayar hannunmu,…
-
Littafin Ahlari
Read more: Littafin AhlariLittafin Ahlari, ko Matn Alkhdari (كتاب متن الأخضري في العبادات على مذهب الإمام مالك), Imam Abu Yazid Abdurrahman bin Muhammad Al-Akhdary (918AH – 983AH) ne ya rubuta shi. Littafi ne sananne a fiqhun Malikiyya da yake bayani kan ibada. Kuma shi ne littafi a matakin farko ga almajiran Fiqhun Malikiyya, kafin karatun Fiqhul Muqaran, Usulul…