-
Sharrin Social Media
Read more: Sharrin Social MediaSocial media ta zo da alkhairai masu yawa, amma ta wata fuskar kuma, akwai sharri, shi ma mai yawa. Daga cikin illolin ‘social media’ akwai yaɗuwar alfasha. Kallon ‘bat*a’ (po*n) a media ya shafi mutane da dama (har mutanen kirki), sai dai wanda Allah ya tseratar [Yusuf, aya ta 53]. Shawarar da zan bawa ma’aboci…
-
Marka-Marka I
Read more: Marka-Marka IIdan za a yini ana ruwan sama, to kai ma sai dai ka yini kana zaune cikin ɗaki kai kaɗai, kana ta latsa waya 😔🤳 In kai ba ‘Mama’s boy, ba ne, ka zauna kana ta hammar yunwa… In baka da mota, kana tsoron fita. Ina babu wutar lantarki, caji ya ƙare ma, waya ta…
-
Neman Kuɗi da Social Media
Read more: Neman Kuɗi da Social MediaAkwai hanyoyin neman kuɗi a social media da yawa da za mu iya cin moriyada wayoyin hannunmu, wasu rubutu, wasu sauti (audio), wasu hoto mai motsi (video), wasu hotuna da zane-zane (pictures and arts), wasu kuma faɗaɗa kasuwancinsu wajen tallata kayan da suke siyarwa. Dukkan waɗannan “contents” ana wallafa su a wasu social platforms (Facebook, …
-
Kullum Busy
Read more: Kullum BusyKowa sai ya ce ma YANA BUSY… Asalin kalmar BUSINESS (hada-hada) ta Turanci, daga BUSY (bus(i)ness) take. “-ness” post-morpheme (dafa keya) ce dake nuna cikar sifa, kamar a kalmar cleanli(ness), ill(ness), smooth(ness)… Idan ka je baccin dare, ka yiwa kanka hisabi, nawa naka BUSY da kake ikrari yake kawo ma, if it is a zero…
-
DUK WANDA YA ROƘI RUWA, DOLE YA SHIGA TA CAKWAƁI
Read more: DUK WANDA YA ROƘI RUWA, DOLE YA SHIGA TA CAKWAƁIA ɗabi’a! Manomi sai ya ɗauki lokaci yana wahala, kafin shuka ta fito, ta girma, ya girbe, ya amfana. Haka! Mace mai ciki sai ta yi rainon ciki na watanni, kafin ya isa a haifo shi. Matafiyi, sai ya motsa a hankali, a hankali, kafin ya isa inda yake son zuwa. Kai! Hatta ɗanye abin…
-
FARFESU
Read more: FARFESU• Kalmar FARFESU, asali daga ‘Pepper Soup’ (kalmar Turanci) aka aro ta. FARFE = Pepper SU = Soup A Hausance, Farfesu (Peppersoup), ana ƙiransa da DABGE ko DAGE-DAGE. • Kalmar BIREDI kam, kai tsaye daga Turanci aka aro ta. A Hausance, BREAD, ana ƙiransa da MUMMUKI (bugun ƙato). Loanwords, shi ne aron wata kalma, daga…
-
TARON OLD BOYS
Read more: TARON OLD BOYSTARON OLD BOYS A bisa al’ada, a lokutan bikin sallah akan hada taron zumunci na kungiyar tsaffin dalibai, daga Firamare har izuwa high institutions. Idan baka halarta, ya kamata kana halarta. Wasu saboda zumunci, an zama tamkar ‘yan uwa na jini… ana zumunci, ana taimakekkeniya… Sai dai wata dabi’a maras kyau da ya kamata a…
-

MACE TAGARI TA YI TSADA
Read more: MACE TAGARI TA YI TSADABa a samun mace tagari A YAU, sai da abin siyan gari (kuɗi). Idan baka da kuɗi, kana ji kana gani wanda ba kalarta ba, bai cancanci auranta ba zai aure ta, saboda yana da kuɗin ɗaukar ɗawainiyyarta. A nazarce! Abu ne mai wuya al’umma ta sausata tsada cikin sha’anin aure. Idan kuwa haka ne,…
-

Whatsapp Group
Read more: Whatsapp GroupWhatsapp Group Kalmar ‘group’ na nufin ‘rukuni’ a Hausa, ko ‘مجموعة’ (majmu’a) a Larabce. Whatsapp Group wata dama ce da Meta/Whatsapp suka bada ta haɗa mutane waje guda, don wata mu’amala ko yaɗa wata manufa da suke kai guda ɗaya. Mutane daban-daban suna (iya) buɗe Whatsapp Group, family, classmates, ‘yan ƙungiya, shugabanni, malamai, ɗaliban ilimi,…
-

MARRIAGE AFTER GRADUATION
Read more: MARRIAGE AFTER GRADUATIONA kowanne matakin rayuwa akwai ƙalubale, amma idan kana neman rangwame cikin kowanne ƙalubale, sai ka shirya taryarsa tun kafin ya ƙaraso. Sau da yawa in an tambayi undergraduate, YAUSHE ZA KA YI AURE? “ai sai na gama makaranta…” amsar kenan. Sai ka gama makaranta immediately kana karɓar kwalinka za ka yi aure? To ai…