Category: Rayuwa da Nazari

  • Shawara Ga Daliban Jami’a

    Daga 14th February, 2022 zuwa yau (1st August, 2022) kwanaki 168 ne. Don Allah kwanaki 168 ba su ishe ka koyon wani skills ko kafa wata sana’a ba? Ko sauƙe wani littafin addini a majalisi? Idan kana jiran a koma makaranta ne, za ka kashe mafarkinka da yawa, shekaru kuma ƙaruwa suke. Wa ya san…

    Read more: Shawara Ga Daliban Jami’a
  • Nijeriya

    A fiqhun Huquq al Duwaliya, Nijeriya ba Daulah Islamiyyah (Islamic State/دولة إسلامية) ko Daulah Muslimah (Muslim State) ba ce, Secular State ce. Kuma dama can Sharia ta tsara mana yadda za mu yi rayuwa, a kowacce ƙasa muka tsinci kanmu (a matsayin Musulmai), har a ƙasar abokan gaba ( دار الحرب) ko wacce ake sulhu…

    Read more: Nijeriya
  • Istighfari

    Na sha gwada wannan laƙanin a lokuta da dama, kuma Alhamdulillah, yana min aiki sosai. A duk lokacin da ka shiga cikin damuwa, ka ruɗe, al’amuran duniya sun harɗe ma, ka rasa mafita…kawai ka yawaita ISTIGFARI. • Astaghfirullah• Astaghfirullah wa atubu ilaih• Astaghfirullah hal ‘azimal lazi laa ilaha illa huwal hayyul ƙayyum wa atubu ilaih…

    Read more: Istighfari
  • Abokina Ka Rike Sana’a

    Abokina Matashi!Idan wani ya ce ka FIYE NEMAN KUƊI, don kana neman rufawa kanka asiri; ka lissafa masa expenses na kwana ɗaya (3 meals, cleansing kits, trans, subs…), ka ce za ka zauna a gida, ya biya ma buƙatunka na kwana ɗaya ma kawai. Abokina! Ka tashi ka nemi sana’a, za a ce ma, “ka…

    Read more: Abokina Ka Rike Sana’a
  • 𝗩𝗜𝗗𝗘𝗢 𝗔𝗨𝗧𝗢-𝗣𝗟𝗔𝗬

    Kwana biyun nan, akwai video‘𝘆𝗮𝗻 𝗳𝗮𝘀𝗵𝗶𝗻 𝗱𝗮𝗷𝗶 suke azabtar da wa ɗanda suka yi garkuwa da su, abin tausayi, abin tashin hankali. 𝗕𝗔𝗡 𝗚𝗔𝗡𝗜 𝗕𝗔 𝗞𝗨𝗠𝗔 𝗕𝗔 𝗡𝗔 𝗦𝗢𝗡 𝗡𝗔 𝗚𝗔𝗡𝗜! Kar ma hankalina ya tashi, saboda (tun can) na dakatar da ‘𝘃𝗶𝗱𝗲𝗼 𝗮𝘂𝘁𝗼-𝗽𝗹𝗮𝘆’. 𝗩𝗶𝗱𝗲𝗼 𝗮𝘂𝘁𝗼-𝗽𝗹𝗮𝘆 shi ne lokacin da kake ‘𝘀𝗰𝗿𝗼𝗹𝗹𝗶𝗻𝗴’ a 𝗙𝗮𝗰𝗲𝗯𝗼𝗼𝗸 𝘁𝗶𝗺𝗲𝗹𝗶𝗻𝗲,…

    Read more: 𝗩𝗜𝗗𝗘𝗢 𝗔𝗨𝗧𝗢-𝗣𝗟𝗔𝗬
  • Social Media Identity

    In da mun sun san posting da muke a media, har na BARKWANCI zai bibiyi rayuwarmu ta zahiri ko a gaba wajen neman aure ko aiki, da ba mu maida hankali kan shiririta ba. Duk abin da muke, muna bayyanawa duniya kanmu ne (self-presentation). A wasu wuraren, har profile na social media ake bibiya na…

    Read more: Social Media Identity
  • Littafi Momin #GyaranTunani (3)

    STOP PROCRASTINATING: A SIMPLE GUIDE TO HACKING LAZINESS, BUILDING SELF DISCIPLINE, AND OVERCOMING PROCRASTINATION • Mawallafi: Nils Salzgeber• Yare: Turanci/Ingilishi (English)• Shafuka: 116________________________ #Jinkirtawa! Rayuwar yau, ta fi ta baya sauki, amma mutanen yau, sun fi na da lalaci da jinkirta aiyukan gabansu masu muhimmanci. A misali, mutanen yau mun sami sauki da wayar hannunmu,…

    Read more: Littafi Momin #GyaranTunani (3)
  • Talla a Status

    Manufar talla a ko’ina, ita ce, ta sadu ga mutane (da yawa). Shi ya sa ko a ‘Facebook Boost’ farashin tallar yana bambata da adadin ‘audience’ da Facebook zai sada tallar gare su, Misali: • Mutane 489 – 1.4k = ₦3149.21 ne• Mutane 1k – 2.9k = ₦6450.00 ne• Mutane 8.3 – 24.1k = ₦50k…

    Read more: Talla a Status
  • Tecno Phantom X

    Wannan wayar TECNO ce, Phantom X• RAM: 8GB• Storage: 256GB• Camera: 50MP (wide), 13MP (telephoto), 8MP (ultrawide) 48MP (selfie camera)• Battery: Li-Po 4700 mAh • Price: ₦235k+ Yanzu idan kana da wannan, mai iPhone X (₦150 – ₦230), ko iPhone 7+ (₦135k) ko Samsung Note 10 ko A53 (₦200k+) zai na ma gani-ganin wayarka TECNO…

    Read more: Tecno Phantom X
  • iPhone 14

    iPhone14 na dab da shigowa kasuwa, kuma da alama kuɗinta zai yi sauƙi sosai, ana PREDICTION, za ta fara daga $1199, akwai 14, 14 Pro, 14 Pro Max da 14 Max.Matsalar, ba ka siya ba, wata shekarar ka zama tarihi, iphone 15 ce zata fito, ita kuma ta hannunka (14) darajarta ta karye. Idan kana da…

    Read more: iPhone 14

Design a site like this with WordPress.com
Get started