-
Cin Amana Ne!
Read more: Cin Amana Ne!• Cin amana ne! Idan kana WAYA ko ZAUNE da wani ka naɗi muryarsa (recording) ba tare da saninsa ko amincewarsa ba, har ka iya yaɗawa (sharing) ga wasu. • Cin amana ne! Ka buɗe muryar mutum ‘handsfree/loudspeaker’ ba tare da sanin abokin yin wayarka ba, a cikin jama’a. • Cin amana ne! Yin SCREENSHOT…
-
eSIM
Read more: eSIMSIM Card (Subscriber Identity/Identification Module) ma’ana, katin shedar abokan hulɗa ne na gidan waya da ake rabawa mutane lambobin sadarwa (GSM Number) ta ɗaiɗaiku (individual), domin ƙiran waya, ko tura saƙo, ko amfani da data. An fara yin SIM Card na farko a 1991, girmansa kamar ATM Card, sai Mini/Regular-SIM (1996), sai Micro-SIM (2003), sai…
-
Littafi domin #GyaranTunani (5)
Read more: Littafi domin #GyaranTunani (5)RICH DAD POOR DAD • Mawallafa: Robert T. Kiyosaki• Yare: Turanci/Ingilishi (English) da Larabic (Arabic)• Shafuka: 241________________________ TARBIYYA RICH DAD, POOR DAD littafin tarbiyya ne da aka rubuta da salon ‘pro-essay’ (rubutu da zai nuna ma daidai da rashin daidai) cikin labara-labari. Kiyosaki ya yi amfani da kwarewa ta rubutu wajen zuba hikima ta yadda…
-
Whatsapp Group
Read more: Whatsapp GroupKalmar ‘group’ na nufin ‘rukuni’ a Hausa, ko ‘مجموعة’ (majmu’a) a Larabce. Whatsapp Group wata dama ce da Meta/Whatsapp suka bada ta haɗa mutane waje guda, don wata mu’amala ko yaɗa wata manufa da suke kai guda ɗaya. Mutane daban-daban suna (iya) buɗe Whatsapp Group, family, classmates, ‘yan ƙungiya, shugabanni, malamai, ɗaliban ilimi, ‘yan kasuwa……
-
Tasirin Media
Read more: Tasirin MediaHar yanzu muna raina MEDIA ko? Muna ɗaukar media a iya wurin a yi nishaɗi, a yi raha a yi chatting, a tallata kaya… kawai!To: MEDIA MAKAMI CE!MEDIA NA’URAR JUYA TUNANI CE! Ba mu san cewa media komai da komai ba ce, yanzu ga shi yaƙi yana cimmu, ana haɗa mu gaba da faɗa tsakaninmu……
-
Matakan Ruguza Rayuwa
Read more: Matakan Ruguza RayuwaMatakan farko da za ka bi don ka faɗi warwas a rayuwar nan, su ne, ka ce (kai) sai ka 👇 1. Kwaikwayon rayuwar wani, ko 2. Yin gasa da nasarar wani, ko 3. Yin komai don burge mutane, ko neman yardarsu. 4. Girman kai, jiji da kai da raina mutane. 5. Lalaci da kasala.…
-
Marka Marka II
Read more: Marka Marka IIAkwai waɗanda da za a yi sati ko wata ana wannan ruwan, ba za su fito waje ba, ba su da damuwa, domin Allah Ya hore musu abin da za a ci, kuma suna zaune cikin gini mai aminci. Wasu kuwa, ko da ruwan rabin yini aka yi, sai sun jigata, sun tagayyara, daɗinta kawai,…
-
GBWHATSAPP
Read more: GBWHATSAPPMutane da yawa suna amfani da GBWhatsapp ne, saboda yana wasu tsaruka (features) da ‘Whatsapp’ na asali ba shi da su, kamar: 1. Adana (saving) na hoto, bidiyo 💾 daga status, ko kuma2. Kwafin rubutu daga ‘status(es)’ na mutane kai tsaye 📄, ko3. Ɓoye alamar karantawa ko karɓar saƙo (receipt) ☑️, ko4. Yana nuna alamar…
-
Wakokin Hiphop
Read more: Wakokin HiphopYawancin a waƙoƙin Hip Hop, Afrobeats da Pop da za ka ji kalmomin batsa, da saɓo, da shirka, har ana Taslisin Ubangiji (a wasu)… amma a haka za ka ji wani ya kunna yana maimaita kalmomin da bai ma san ma’anarsu ba, yana bi (mimic), ko har yana tiƙa rawa.Ta ya kake tunanin samun nutsuwa…
-
Ban ce a kullum ba!
Read more: Ban ce a kullum ba!Amma dai ko a sati, ko wata-wata, duk ƙanƙantar samunka, ka ɗan rinƙa tsinka miyau, kana jin ɗanɗanon guminka, ka ɗan zaga wani joint haka, KFC, Chicken Republic, Yogohamy, U.B.J Restaurant Court Road Hadejia, ABJ, RDT Joint…kai ma mutum ne, ka ci wanka, ka shiga da kuɗinka. Idan kana jin tsoron aljihunka, sai ka nemi wani mai special…